Jami'ar jihar Gombe


Contributors to Wikimedia projects

Article Images

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Content deleted Content added

AB-Babayo

(hira | gudummuwa)

319 edits

Layi na 10 Layi na 10

jamar jihar [[Gombe]] an samar da ita a shekarar 2003 karkashin mulkin gwamna [https://guardian.ng/politics/gombe-apc-expels-danjuma-goje/ Muhammad Danjuma Goje]. Hukumar ilimi ta jihar Gombe sa samar da shuwagabannin da manazarta na jami'ar kimanin mutane 24 wanda zasu kula da harkokin ilimi na jami'ar. Jami'ar tana samarda dalibai da suka kammala karatun gaba da sakandare a fannoni daban [https://www.channelstv.com/2023/06/24/gombe-varsity-management-gets-six-month-tenure-extension/ daban]

jamar jihar [[Gombe]] an samar da ita a shekarar 2003 karkashin mulkin gwamna [https://guardian.ng/politics/gombe-apc-expels-danjuma-goje/ Muhammad Danjuma Goje]. Hukumar ilimi ta jihar Gombe sa samar da shuwagabannin da manazarta na jami'ar kimanin mutane 24 wanda zasu kula da harkokin ilimi na jami'ar. Jami'ar tana samarda dalibai da suka kammala karatun gaba da sakandare a fannoni daban [https://www.channelstv.com/2023/06/24/gombe-varsity-management-gets-six-month-tenure-extension/ daban]



== Shuwagabannin makaranta ==

==Tsarin Karatu==

Marigayi Farfesa Abdullahi Mahadi shi ne shugaban jami'ar na farko. Kafin shiga Jami’ar Jihar Gombe a matsayin shugaban jami’ar a lokacin da aka kafa jami’ar a shekarar 2004, Mahdi ya yi aiki irin nasa a Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya na tsawon shekaru hudu. Ya kasance Shugaban Jami’ar Jihar Gombe tun daga shekarar 2005 zuwa 2014, lokacin da Gwamnan Jihar Gombe na lokacin Ibrahim Dankwambo<ref>https://dailytrust.com/dankwambo-how-ex-gov-who-forgot-he-had-left-power-missed-his-flight-seeking-vip-treatment/</ref> ya nada Ibrahim Umar a matsayin Shugaban Jami’ar.


Kafin nadin nasa Farfesa Ibrahim Umar shi ne shugaban tsangayar kimiyya da karatun digiri na biyu na jami'ar. An haife shi a shekarar 1958 a karamar hukumar Nafada,<ref>https://gsu.edu.ng/home/the-vice-chancellor/</ref> Jihar Gombe.


Shugaban jami'ar na yanzu shine Farfesa Aliyu Usman El-Nafaty a matsayin shugaban jami'ar jihar Gombe na uku bayan karewar wa'adin Prof. I.M Umar a shekarar 2019.<ref>https://www.premiumtimesng.com/regional/nnorth-east/168363-dankwambo-appoints-new-gombe-state-university-v-c.html</ref><ref>https://tribuneonlineng.com/tetfund-pillar-of-development-in-gombe-state-university-%E2%80%94-vc/</ref><ref>https://blerf.org/index.php/biography/umar-professor-ibrahim-musa/</ref><ref>https://dailytrust.com/prof-mahdi-appointed-vc-gombe-tech-varsity</ref><ref>https://gsu.edu.ng/home/the-vice-chancellor/</ref>







Canji na 07:05, 28 Disamba 2023

Fayil:Gombe State University logo.jpg
Gombe state university logo

Jami'ar Jihar Gombe jami'a ce mallakar gwamnatin jihar Gombe. An kafa ta ne a shekara ta 2004.[1] Jami'ar jihar Gombe tana Tudun wada Gombe, Gombe state. Ita member ce ta association of common wealth universities.[2] shugaban jami'ar wato Chancellor shine sarkin Gombe da maitakin sa wato vice Chancellor. Farkon maitamakin jami'an shine, farfesa Abdullahi Mahadi.

Governor Muhammad Danjuma Goje ya kafa jami'ar a shekaran 2003.

Tarihi

Jami'ar jihar Gombe

Primus Inter Pares(first among equals)
Bayanai
Iri jami'a
Ƙasa Najeriya
Aiki
Mamba na Ƙungiyar Jami'in Afrika da Association of Commonwealth Universities (en) Fassara
Babban mai gudanarwa Aliyu Usman El-Nafaty
Tarihi
Ƙirƙira 2004

gsu.edu.ng


jamar jihar Gombe an samar da ita a shekarar 2003 karkashin mulkin gwamna Muhammad Danjuma Goje. Hukumar ilimi ta jihar Gombe sa samar da shuwagabannin da manazarta na jami'ar kimanin mutane 24 wanda zasu kula da harkokin ilimi na jami'ar. Jami'ar tana samarda dalibai da suka kammala karatun gaba da sakandare a fannoni daban daban

Shuwagabannin makaranta

Marigayi Farfesa Abdullahi Mahadi shi ne shugaban jami'ar na farko. Kafin shiga Jami’ar Jihar Gombe a matsayin shugaban jami’ar a lokacin da aka kafa jami’ar a shekarar 2004, Mahdi ya yi aiki irin nasa a Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya na tsawon shekaru hudu. Ya kasance Shugaban Jami’ar Jihar Gombe tun daga shekarar 2005 zuwa 2014, lokacin da Gwamnan Jihar Gombe na lokacin Ibrahim Dankwambo[3] ya nada Ibrahim Umar a matsayin Shugaban Jami’ar.

Kafin nadin nasa Farfesa Ibrahim Umar shi ne shugaban tsangayar kimiyya da karatun digiri na biyu na jami'ar. An haife shi a shekarar 1958 a karamar hukumar Nafada,[4] Jihar Gombe.

Shugaban jami'ar na yanzu shine Farfesa Aliyu Usman El-Nafaty a matsayin shugaban jami'ar jihar Gombe na uku bayan karewar wa'adin Prof. I.M Umar a shekarar 2019.[5][6][7][8][9]

Manazarta

  1. "Gombe State University". www.4icu.org. Retrieved 16 March 2019.
  2. ^ "Gombe State University" . www.4icu.org. Retrieved 9 March 2013.
  3. https://dailytrust.com/dankwambo-how-ex-gov-who-forgot-he-had-left-power-missed-his-flight-seeking-vip-treatment/
  4. https://gsu.edu.ng/home/the-vice-chancellor/
  5. https://www.premiumtimesng.com/regional/nnorth-east/168363-dankwambo-appoints-new-gombe-state-university-v-c.html
  6. https://tribuneonlineng.com/tetfund-pillar-of-development-in-gombe-state-university-%E2%80%94-vc/
  7. https://blerf.org/index.php/biography/umar-professor-ibrahim-musa/
  8. https://dailytrust.com/prof-mahdi-appointed-vc-gombe-tech-varsity
  9. https://gsu.edu.ng/home/the-vice-chancellor/