Umaru Shehu
Contributors to Wikimedia projects
Article ImagesDaga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Content deleted Content added
Layi na 5 | Layi na 5 | ||
== Rayuwa == |
== Rayuwa == |
||
A [[jami'ar Bayero]], [[Kano]], an nada shi Pro-kansila da kuma shugaban majalisar gudanarwa, daga a shekarar 1993-1996,<ref>{{cite news |title=Popular Nigerian academic, Umaru Shehu, is dead |url=https://www.premiumtimesng.com/news/top-news/630030-popular-nigerian-academic-umaru-shehu-is-dead.html |access-date=4 October 2023 |publisher=Premium Times |date=2 October 2023}}</ref> sannan kuma ya ninka matsayin Pro-kansila da shugaban kwamitin gudanarwa na jami'ar ta [[Lagos]], daga shekarar 1996- |
A [[jami'ar Bayero]], [[Kano]], an nada shi Pro-kansila da kuma shugaban majalisar gudanarwa, daga a shekarar 1993-1996,<ref>{{cite news |title=Popular Nigerian academic, Umaru Shehu, is dead |url=https://www.premiumtimesng.com/news/top-news/630030-popular-nigerian-academic-umaru-shehu-is-dead.html |access-date=4 October 2023 |publisher=Premium Times |date=2 October 2023}}</ref> sannan kuma ya ninka matsayin Pro-kansila da shugaban kwamitin gudanarwa na jami'ar ta [[Lagos]], daga shekarar 1996-1997.<ref>{{Cite web |last=Auyo |first=Aisha |date=18 August 2018 |title=Prof Umaru Shehu: life and times of Nigeria's foremost academic guru |url=https://neptuneprime.com.ng/2018/08/18/prof-umaru-shehu-life-and-times-of-nigerias-foremost-academic-guru/ |access-date=30 June 2023 |website=Neptune Prime |language=en-US}}</ref><ref name=":1">{{Cite web |last=Babah |first=Chinedu |date=20 March 2017 |title=SHEHU, Prof. Emeritus Umaru |url=https://blerf.org/index.php/biography/shehu-prof-emeritus-umaru/ |access-date=30 June 2023 |website=Biographical Legacy and Research Foundation |language=en-US}}</ref> Ya yi aiki a matsayin memba na kwamitoci da yawa, kansiloli, bangarori dakuma kwamitocin a matakin kasa da na [[duniya]]. |
||
'''Farfesa Umaru Shehu''' ya kasance shugaban makarantun koyon aikin likitanci a [[Afirka]], daga shekarar 1973-1975; kuma mai nazarin waje na kiwon lafiyar jama'a, jami'ar makarantar likitanci ta [[Ghana]]. Shine shugaban kwamitin gwamnoni na yanzu na kungiyar [[STOPAIDS]]; shugaban hukumar kula da cutar [[kanjamau]] ta kasa, (NACA)]. Ya kuma sami haɗin gwiwa na Cibiyar Nazarin ciwon [[Kansa]]. |
'''Farfesa Umaru Shehu''' ya kasance shugaban makarantun koyon aikin likitanci a [[Afirka]], daga shekarar 1973-1975; kuma mai nazarin waje na kiwon lafiyar jama'a, jami'ar makarantar likitanci ta [[Ghana]]. Shine shugaban kwamitin gwamnoni na yanzu na kungiyar [[STOPAIDS]]; shugaban hukumar kula da cutar [[kanjamau]] ta kasa, (NACA)]. Ya kuma sami haɗin gwiwa na Cibiyar Nazarin ciwon [[Kansa]]. |
Canji na 09:39, 1 ga Faburairu, 2024
Umaru Shehu | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Maiduguri, 8 Disamba 1930 | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Harshen uwa | Hausa | ||
Mutuwa | Maiduguri, 2 Oktoba 2023 | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Malami da Farfesa | ||
Employers |
Jami'ar Najeriya, Nsukka Jami'ar Ahmadu Bello | ||
Kyaututtuka |
gani | ||
Mamba | Makarantar Kimiyya ta Najeriya |
Umaru Shehu (An haife shi ne a ranar 8 ga watan Disamba, a shekarar 1930), ya kasan ce shi ne farfesa a likitancin Nijeriya kuma tsohon Mataimakin Shugaban Jami'ar Nijeriya, Nsukka. Ya kasance Farfesa Emeritus, lafiyar al'umma, Jami'ar Maiduguri kuma tsohon Shugaban Kwalejin Kimiyya ta Najeriya.
Farfesa Umaru ya sami digiri na farko na likitanci, MBBS daga Jami'ar London. Farfesa Umaru Shehu ba kawai shahararren farfesa ne a likitancin Najeriya ba, dattijo ne.[1][2]
Rayuwa
A jami'ar Bayero, Kano, an nada shi Pro-kansila da kuma shugaban majalisar gudanarwa, daga a shekarar 1993-1996,[3] sannan kuma ya ninka matsayin Pro-kansila da shugaban kwamitin gudanarwa na jami'ar ta Lagos, daga shekarar 1996-1997.[4][5] Ya yi aiki a matsayin memba na kwamitoci da yawa, kansiloli, bangarori dakuma kwamitocin a matakin kasa da na duniya.
Farfesa Umaru Shehu ya kasance shugaban makarantun koyon aikin likitanci a Afirka, daga shekarar 1973-1975; kuma mai nazarin waje na kiwon lafiyar jama'a, jami'ar makarantar likitanci ta Ghana. Shine shugaban kwamitin gwamnoni na yanzu na kungiyar STOPAIDS; shugaban hukumar kula da cutar kanjamau ta kasa, (NACA)]. Ya kuma sami haɗin gwiwa na Cibiyar Nazarin ciwon Kansa.
Manazarta
- ↑ M.D.Aminu (7 September 2019). "Professor Umaru Shehu". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 30 June 2023.
- ↑ "Professor Emeritus Umaru Shehu CFR". IHV NIGERIA.org (in Turanci). Retrieved 30 June 2023.
- ↑ "Popular Nigerian academic, Umaru Shehu, is dead". Premium Times. 2 October 2023. Retrieved 4 October 2023.
- ↑ Auyo, Aisha (18 August 2018). "Prof Umaru Shehu: life and times of Nigeria's foremost academic guru". Neptune Prime (in Turanci). Retrieved 30 June 2023.
- ↑ Babah, Chinedu (20 March 2017). "SHEHU, Prof. Emeritus Umaru". Biographical Legacy and Research Foundation (in Turanci). Retrieved 30 June 2023.