Bambanci tsakanin canje-canjen "Andrew Haruna" - Wikipedia


Article Images

Content deleted Content added

AKA024

(hira | gudummuwa)

270 edits

(28 intermediate revisions by 2 users not shown)

Layi na 1

{{Databox}}

'''Andrew Haruna''' (an haife shi a ranar shekarar 4 ga watan afirilu ta shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da hamsin da bakwai,1957). Ya kasance farfesa na harsuna da kuma harsunan Najeriya. Ya riƙe muƙamin shugaban jami'ar gwamnatin tarayya dake Gashua [[Federal University of Gashua]].<ref>{{cite news|title=Federal University Gashua Appoints Prof. Andrew Haruna VC, DVCs|url=http://acadaextra.com/federal-university-gashua-appoints-prof-andrew-haruna-vc-dvcs/|accessdate=9 April 2018|work=Acada extra}}</ref>

==Farkon Rayuwa da Ilimi==

An haifi Haruna a [[Bauchi (jiha)]] a shekarar 1957. Yayi karatun firamari a [[Bauchi (jiha)]] da kuma Mkarantar Sakandari a [[Borno]]. Sa'annan ya halarci [[Jami'ar Maiduguri]], inda ya samu sakamakon BA (Honors) akan Harsuna. Sai ya zarce jami'ar London, inda yasamu shedan karatun Msc da Phd a shekarun 1985 da 1990.<ref>{{cite web|title=Haruna, Prof Andrew – Biographical Legacy and Research Foundation|url=http://blerf.org/index.php/biography/haruna-professor-andrew/|website=blerf.org|accessdate=9 April 2018}}</ref>

==Lambobin Yabo da Kyaututtuka==

An zaɓi Andrew Haruna a matsayin wakili a wajen taron shugabanci na Kwame Nkurmah,ya kuma lashe kyautar na zangon 2016-2017.

<ref>{{Cite web |url=https://forefrontng.com/fuga-vc-bags-another-kwame-nkrumah-leadership-award/ |title=FUGA VC Bags Another Kwame Nkrumah Leadership Award |website=forefronting.com |access-date=17 April 2018}}</ref>

== Manazarta ==

{{reflist}}

{{authority control}}

[[Category:Haifaffun 1967]]

[[Category:Rayayyun Mutane]]

[[category:Maluman Najeriya]]