Bambanci tsakanin canje-canjen "Andrew Haruna" - Wikipedia


Article Images

Content deleted Content added

Layi na 1

'''Andrew Haruna''' (an haife shi a ranar shekarar 4 ga watan afirilu ta shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da hamsin da bakwai,1957). Ya kasance farfesa na harsuna da kuma harsunan Najeriya. Ya riƙe muƙamin shugaban jami'ar gwamnatin tarayya dake Gashua [[Federal University of Gashua]]