Andrew Haruna


Contributors to Wikimedia projects

Article Images

Andrew Haruna (an haife shi a ranar shekarar 4 ga watan afirilu ta shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da hamsin da bakwai,1957). Ya kasance farfesa na harsuna da kuma harsunan Najeriya. Ya riƙe muƙamin shugaban jami'ar gwamnatin tarayya dake Gashua Federal University of Gashua.[1]

Farkon Rayuwa da Ilimi

An haifi Haruna a Bauchi (jiha) Bauchi State a shekarar 1957.

  1. "Federal University Gashua Appoints Prof. Andrew Haruna VC, DVCs". Acada extra. Retrieved 9 April 2018.