Andrew Haruna
Contributors to Wikimedia projects
Article ImagesAndrew Haruna (an haife shi a ranar shekarar 4 ga watan afirilu ta shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da hamsin da bakwai,1957). Ya kasance farfesa na harsuna da kuma harsunan Najeriya. Ya riƙe muƙamin shugaban jami'ar gwamnatin tarayya dake Gashua Federal University of Gashua.[1]
Andrew Haruna | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Bauchi, 4 ga Afirilu, 1957 (67 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Maiduguri University of London (en) |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya Hausa |
Sana'a | |
Sana'a | Malami |
Employers | Jami'ar Tarayya, Gashua |
Farkon Rayuwa da Ilimi
An haifi Haruna a Bauchi (jiha) a shekarar 1957. Yayi karatun firamari a Bauchi (jiha) da kuma Mkarantar Sakandari a Borno. Sa'annan ya halarci Jami'ar Maiduguri, inda ya samu sakamakon BA (Honors) akan Harsuna. Sai ya zarce jami'ar London, inda yasamu shedan karatun Msc da Phd a shekarun 1985 da 1990.[2]
Lambobin Yabo da Kyaututtuka
An zaɓi Andrew Haruna a matsayin wakili a wajen taron shugabanci na Kwame Nkurmah,ya kuma lashe kyautar na zangon 2016-2017. [3]
Manazarta
- ↑ "Federal University Gashua Appoints Prof. Andrew Haruna VC, DVCs". Acada extra. Retrieved 9 April 2018.
- ↑ "Haruna, Prof Andrew – Biographical Legacy and Research Foundation". blerf.org. Retrieved 9 April 2018.
- ↑ "FUGA VC Bags Another Kwame Nkrumah Leadership Award". forefronting.com. Retrieved 17 April 2018.