Gyaran Atiku Abubakar - Wikipedia

Article Images

Hattara: Ba ku yi login ba. Za a rubuta adireshinku na IP a jerin tarihin sauye-sauyen wannan shafi. Idan kuna so, zaku iya yin login ko kuma ku kirkiri sabon account.

The edit can be undone. Please check the comparison below to verify that this is what you want to do, and then publish the changes below to finish undoing the edit.

Latest revision Your text
Layi na 12 Layi na 12

==Siyasa==

==Siyasa==

[[File:Deputy Secretary Alphonso Jackson with Nigeria's Vice President Atiku Abubakar (cropped).jpg|thumb|Atiku bayan zabe]]

Atiku Abubakar yayi rashin nasarar samun zama shugaban kasar Najeriya a lokuta daban daban har sau bakwai. Daga shekarar 1993, 2007, 2011, 2015 , 2019 da Kuma 2023. A shekarar 1993, yayi takara a karkashin Social Democratic Party dan neman zama shugaban ƙasar amma ya sha kaye a wurin [[Moshood Abiola]] da [[Baba Gana Kingibe]]. Ya kasance ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar [[Action Congress of Nigeria|Action Congress]] a [[Zaben Shugaban kasar Najeriya ta 2007|Zaɓen Shugaban kasar Najeriya ta 2007]] amma yayi rashin nasara da zuwa na uku a wurin [[Umaru Yar'Adua]] na jam'iyyar PDP da [[Muhammadu Buhari]] na [[All Nigeria Peoples Party|ANPP]]. Ya nemi zama ɗan takarar shugabancin ƙasar a karkashin jam'iyyar [[People's Democratic Party (Nigeria)|People's Democratic Party]] lokacin [[Zaben Shugaban kasar Najeriya ta 2011|Zaɓen Shugaban kasar Najeriya ta 2011]] nan ma yayi rashin nasara a hannun shugaba mai ci [[Goodluck Jonathan]].<ref name=":1">{{Cite web|first=Olajumoke|last=Adeosun|date=2019-07-17|title=Atiku Atiku AbAbubakar - Biography and Life of the 11th Vice President of Nigeria|url=https://www.peoplestrustafrica.com/atiku-abubakar-why-nigerians-need-him-now/#.XtCuR-_amGQ|access-date=2020-05-29|website=Entrepreneurs In Nigeria|language=en-GB|archive-date=2021-07-09|archive-url=https://web.archive.org/web/20210709184553/https://www.peoplestrustafrica.com/atiku-abubakar-why-nigerians-need-him-now/#.XtCuR-_amGQ|url-status=dead}}</ref> A shekara ta, 2014, Atiku ya koma jam'iyyar [[All Progressives Congress|APC]] gabanin [[Zaɓen Shugaban kasar Najeriya ta 2015|Zaɓen Shugaban ƙasar Najeriya ta 2015]] kuma ya nemi zama ɗan takarar jam'iyyar amma yayi rashin nasara a hannun [[Muhammadu Buhari]]. A shekarar, 2017, ya sake komawa jam'iyyar [[People's Democratic Party (Nigeria)|PDP]] a inda kuma ya zama ɗan takarar jam'iyyar a [[Zaben Shugaban kasar Najeriya ta 2019|Zaben Shugaban kasar Najeriya ta 2019]], sai dai har wayau ya sake rashin nasara a hannun shugaba mai ci Muhammadu Buhari na jam'iyyar APC.<ref>{{Cite web|url=https://punchng.com/breaking-atiku-wins-pdp-presidential-primary/|title=Atiku emerges PDP presidential candidate|website=[[The Punch]]| date=7 October 2018 |language=en-US|access-date=2019-04-19}}</ref><ref>{{Cite web|date=2021-10-07|title=2023: Where Nigeria's President comes from, not important ― Atiku|url=https://www.vanguardngr.com/2021/10/2023-where-nigerias-president-comes-from-not-important-―-atiku/|access-date=2022-02-22|website=Vanguard News|language=en-US}}</ref>. A shekarar, 2022 Atiku Abubakar ya bayyana sha'awarsa ta fitowa takarar shugaban kasa a Jam'iyyar PDP mai adawa inda zai kara da Bola Ahmed Tinubu na APC, da Peter Obi na Jam'iyyar Labour da [[Rabi'u Musa Kwankwaso|Rabiu Musa Kwankwaso]] na Jam'iyyar NNPP da sauran Yan takara na kananan jam'iyyu.

Idan kuka adana wannan canji, yana nufin kun yarda da Ƙa'idojin Amfani, sannan kun amince baki ɗaya da Lasisin CC BY-SA 4.0 da kuma na GFDL. Kun yarda cewa adireshin yanar gizo ya isa matsayin shaidar asalin bayanai a lasisin Creative Commons.

Ƙungiyoyin Wikidata da aka yi amfani da su a wannan shafin

Mulayen da aka yi amfani da su a wannan shafi: