Bambanci tsakanin canje-canjen "Atiku Abubakar" - Wikipedia


Article Images

Content deleted Content added

Carter009

(hira | gudummuwa)

439 edits

m

Tags: Gyaran gani Gyaran wayar hannu Advanced mobile edit

(40 intermediate revisions by 18 users not shown)

Layi na 1

{{databox}}

[[File:Deputy Secretary Alphonso Jackson with Nigeria's Vice President Atiku Abubakar (cropped).jpg|thumb|hoton dan siyasa atiku abubakar]]

'''Atiku Abubakar''' (an haifeshi 25 Nuwamba 1946) ya kasance [[Ɗan siyasa|ɗan siyasan]] [[Najeriya]] kuma [[Ɗan kasuwa|ɗan kasuwa]] ne wanda ya taba riƙe muƙamin [[Mataimakin Shugaban ƙasar Najeriya|mataimakin shugaban ƙasar Najeriya]] daga shekarar 1999 zuwa 2007 lokacin shugabancin [[Olusegun Obasanjo]].<ref>{{Cite web|url=https://nigeriatoday.ng/news/north-east/adamawa/profile-of-atiku-abubakar-from-an-only-child-of-a-father-who-opposed-western-education-to-a-political-guru/|title=Profile of Atiku Abubakar: From an only child of a father who opposed western education to a political guru|date=2 October 2018|website=Nigeria Today|access-date=3 January 2019}}</ref><ref>{{Cite web|title=Atiku Abubakar - Biography and Life of the 11th Vice President of Nigeria|url=https://www.peoplestrustafrica.com/atiku-abubakar-why-nigerians-need-him-now/#.XtCuR-_amGQ|first=Olajumoke|last=Adeosun|date=2019-07-17|website=Entrepreneurs In Nigeria|language=en-GB|access-date=2020-05-29|archive-date=2021-07-09|archive-url=https://web.archive.org/web/20210709184553/https://www.peoplestrustafrica.com/atiku-abubakar-why-nigerians-need-him-now/#.XtCuR-_amGQ|url-status=dead}}</ref><ref>{{Cite news|date=2019-02-06|title=Atiku Abubakar - the Nigerian operator who knows how to make money|language=en-GB|work=BBC News|url=https://www.bbc.com/news/world-africa-47046599|access-date=2020-09-11}}</ref> Atiku ya nemi zama gwamnan [[Jihar Adamawa]] a 1990, 1996 daga baya kuma, a 1998, aka zaɓe shi kafin nan ya zama mataimakin [[Olusegun Obasanjo]] a zaɓen [[Zaɓen Shugaban ƙasar Najeriya ta 1999|1999 na shugaban ƙasar Najeriya]] an kuma sake zaɓen su a [[Zaɓen Shugaban ƙasar Najeriya ta 2003|zaɓen shugaban ƙasar Najeriya ta 2003]].<ref>{{Cite web|last1=Podcast|first1=N. L.|last2=Giveaway|first2=N. L.|date=2019-11-25|title=Happy Birthday!! Atiku Abubakar Celebrates His 73rd Birthday (Drop Your Well Wishes) » Naijaloaded|url=https://www.naijaloaded.com.ng/entertainment/happy-birthday-atiku-abubakar-celebrates-his-73rd-birthday-drop-your-well-wishes|access-date=2020-05-29|website=[[Naijaloaded]]|language=en-US}}</ref>

[[File:Atiku, GMB at PGLS 1.jpg|thumb|hoton atiku da muhammad buhari]]

'''Atiku Abubakar'''{{Audio|Ha-Atiku Abubakar.ogg|Atiku Abubakar}} (an haifeshihaife shi a ranar 25 ga watan Nuwamba shekara ta alif dubu daya da dari tara da arba'in da shida, 1946)<ref>Atiku yaAbubakar - Biography and Life of the 11th Vice President of Nigeria (entrepreneurs.ng)</ref> Miladiyya. Ya kasance [[Ɗan siyasa|ɗandan siyasan]] [[Najeriya,]] <nowiki/>kuma [[Ɗan kasuwa|ɗandan kasuwa]] ne wanda ya taba riƙerike muƙaminmukamin [[Mataimakin Shugabanshugaban ƙasarKasar Najeriya|mataimakin shugaban ƙasarkasar Najeriya]] daga shekararshekara ta alif Dari Tara da casa'in da tara , 1999 zuwa shekara ta 2007 lokacin shugabancin [[Olusegun Obasanjo]].<ref>{{Cite web|url=https://nigeriatoday.ng/news/north-east/adamawa/profile-of-atiku-abubakar-from-an-only-child-of-a-father-who-opposed-western-education-to-a-political-guru/|title=Profile of Atiku Abubakar: From an only child of a father who opposed western education to a political guru|date=2 October 2018|website=Nigeria Today|access-date=3 January 2019|archive-date=3 January 2019|archive-url=https://web.archive.org/web/20190103210713/https://nigeriatoday.ng/news/north-east/adamawa/profile-of-atiku-abubakar-from-an-only-child-of-a-father-who-opposed-western-education-to-a-political-guru/|url-status=dead}}</ref><ref>{{Cite web|title=Atiku Abubakar - Biography and Life of the 11th Vice President of Nigeria|url=https://www.peoplestrustafrica.com/atiku-abubakar-why-nigerians-need-him-now/#.XtCuR-_amGQ|first=Olajumoke|last=Adeosun|date=2019-07-17|website=Entrepreneurs In Nigeria|language=en-GB|access-date=2020-05-29|archive-date=2021-07-09|archive-url=https://web.archive.org/web/20210709184553/https://www.peoplestrustafrica.com/atiku-abubakar-why-nigerians-need-him-now/#.XtCuR-_amGQ|url-status=dead}}</ref><ref>{{Cite news|date=2019-02-06|title=Atiku Abubakar - the Nigerian operator who knows how to make money|language=en-GB|work=BBC News|url=https://www.bbc.com/news/world-africa-47046599|access-date=2020-09-11}}</ref> Atiku ya nemi zama gwamnan [[Adamawa|Jihar Adamawa]] a 1990shekara ta alif, 1990 zuwa 1996 daga baya kuma, a shekara ta alif, 1998, aka zaɓe shi kafin nan ya zama mataimakin [[Olusegun Obasanjo]]<ref>https://leadership.ng/ex-president-obasanjo-visits-remi-tinubu-for-sallah-celebration/</ref> a zaɓenZaben [[Zaɓen Shugaban ƙasar Najeriya tashekarar, 1999|1999 na shugaban ƙasarkasar Najeriya]] an kuma sake zaɓenzaben su a [[Zaɓen Shugaban ƙasar Najeriya ta 2003|zaɓenzaben shugaban ƙasarkasar Najeriya ta 2003]].<ref>{{Cite web|last1=Podcast|first1=N. L.|last2=Giveaway|first2=N. L.|date=2019-11-25|title=Happy Birthday!! Atiku Abubakar Celebrates His 73rd Birthday (Drop Your Well Wishes) » Naijaloaded|url=https://www.naijaloaded.com.ng/entertainment/happy-birthday-atiku-abubakar-celebrates-his-73rd-birthday-drop-your-well-wishes|access-date=2020-05-29|website=[[Naijaloaded]]|language=en-US|archive-date=2020-07-26|archive-url=https://web.archive.org/web/20200726105909/https://www.naijaloaded.com.ng/entertainment/happy-birthday-atiku-abubakar-celebrates-his-73rd-birthday-drop-your-well-wishes|url-status=dead}}</ref>

[[File:Atiku, GMB at PGLS 1.jpg|thumb|Majar Atiku a jam'iyar APC ]]

== Farkon rayuwa ==

Atiku haifaffen jihar Adamawa ne.<ref>{{cite web|title=The Story of My Life by Atiku Abubakar|url=https://www.pmnewsnigeria.com/2019/04/15/the-story-of-my-life-by-atiku-abubakar|date=15 April 2019|website=PM News Nigeria}}</ref>

An haifeshi a jahar Adamawa acikin garin [[Jada (Nijeriya)|Jada]] da ɗaya tilo awajen garba Abubakar mahaifinsa da mahaifiyarshi Aisha kande.https://newswirengr.com/2023/02/28/atiku-abubakar-biography-education-career-marriage-net-worth-achievements-and-controversy/

==Siyasa==

[[File:Deputy Secretary Alphonso Jackson with Nigeria's Vice President Atiku Abubakar (cropped).jpg|thumb|Atiku bayan zabe]]

Atiku Abubakar yayi rashin nasarar samun zama [[Shugaban ƙasar Najeriya|shugaban ƙasarkasar Najeriya]] a matakailokuta daban daban har sau biyar,bakwai. naDaga farko a [[Zaɓen Shugaban ƙasar Najeriya tashekarar 1993|1993]], [[Zaɓen Shugaban ƙasar Najeriya ta 2007|2007]], [[Zaɓen Shugaban ƙasar Najeriya ta 2011|2011]], [[Zaɓen2015 Shugaban, ƙasar Najeriya ta 2015|2015]]2019 da kumaKuma [[Zaɓen Shugaban ƙasar Najeriya ta 2019|2019]]2023. A shekarar 1993, yayi takara a ƙarƙashinkarkashin [[Social Democratic Party (Nigeria)|Social Democratic Party]] dan neman zama shugaban ƙasar amma ya sha kaye a wurin [[Moshood Abiola]] da [[Baba Gana Kingibe]]. Ya kasance ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar [[Action Congress of Nigeria|Action Congress]] a [[ZaɓenZaben Shugaban ƙasarkasar Najeriya ta 2007|Zaɓen Shugaban ƙasarkasar Najeriya ta 2007]] amma yayi rashin nasara da zuwa na uku a wurin [[Umaru Yar'Adua]] na jam'iyyar PDP da [[Muhammadu Buhari]] na [[All Nigeria Peoples Party|ANPP]]. Ya nemi zama ɗan takarar shugabancin ƙasar a ƙarƙashinkarkashin jam'iyyar [[People's Democratic Party (Nigeria)|People's Democratic Party]] lokacin [[ZaɓenZaben Shugaban ƙasarkasar Najeriya ta 2011|Zaɓen Shugaban ƙasarkasar Najeriya ta 2011]] nan ma yayi rashin nasara a hannun shugaba mai ci [[Goodluck Jonathan]].<ref name=":1">{{Cite web|first=Olajumoke|last=Adeosun|date=2019-07-17|title=Atiku Atiku AbAbubakar - Biography and Life of the 11th Vice President of Nigeria|url=https://www.peoplestrustafrica.com/atiku-abubakar-why-nigerians-need-him-now/#.XtCuR-_amGQ|access-date=2020-05-29|website=Entrepreneurs In Nigeria|language=en-GB|archive-date=2021-07-09|archive-url=https://web.archive.org/web/20210709184553/https://www.peoplestrustafrica.com/atiku-abubakar-why-nigerians-need-him-now/#.XtCuR-_amGQ|url-status=dead}}</ref> A shekara ta, 2014, Atiku ya koma jam'iyyar [[All Progressives Congress|APC]] gabanin [[Zaɓen Shugaban ƙasarkasar Najeriya ta 2015|Zaɓen Shugaban ƙasar Najeriya ta 2015]] kuma ya nemi zama ɗan takarar jam'iyyar amma yayi rashin nasara a hannun [[Muhammadu Buhari]]. A shekarar, 2017, ya sake komawa jam'iyyar [[People's Democratic Party (Nigeria)|PDP]] a inda kuma ya zama ɗan takarar jam'iyyar a [[Zaben Shugaban ƙasarkasar Najeriya ta 2019|Zaben Shugaban ƙasarkasar Najeriya ta 2019]], sai dai har wayau ya sake rashin nasara a hannun shugaba mai ci Muhammadu Buhari na jam'iyyar APC.<ref>{{Cite web|url=https://punchng.com/breaking-atiku-wins-pdp-presidential-primary/|title=Atiku emerges PDP presidential candidate|website=[[The Punch]]| date=7 October 2018 |language=en-US|access-date=2019-04-19}}</ref><ref>{{Cite web|date=2021-10-07|title=2023: Where Nigeria's President comes from, not important ― Atiku|url=https://www.vanguardngr.com/2021/10/2023-where-nigerias-president-comes-from-not-important-―-atiku/|access-date=2022-02-22|website=Vanguard News|language=en-US}}</ref>. A shekarar, 2022 Atiku Abubakar ya bayyana sha'awarsa ta fitowa takarar shugaban kasa a Jam'iyyar PDP mai adawa inda zai kara da Bola Ahmed Tinubu na APC, da Peter Obi na Jam'iyyar Labour da [[Rabi'u Musa Kwankwaso|Rabiu Musa Kwankwaso]] na Jam'iyyar NNPP da sauran Yan takara na kananan jam'iyyu.

Bayan fafatawa mai zafi ta cikin gida da kuma ta sauran abokan karawa, hankula sun kasu gida daban-daban kuma da yawan jama'a sun kyautata zaton Atiku ne zai lashe Zaben. Daga cikin dalilan sa ran nasararsa har da rabuwar kanu a cikin ita jam'iyyar APC. Kari kan wannan, jama'a na cikin tsananin talauci da rashin tsaro a Birane da ƙauyuka. Wani abin damuwa shi ne yanda kwatsam gwamnati ta yi sauyin kudi wanda hakan ya jawo karancinsu a hannun mutane. Hatta da su mukarraban jam'iyyar APC sun zargi cewa an yi haka dan kassara tafiyar Tinubu. Atiku Abubakar ya nuna gamsuwar sa da wannan sauyin kuɗi.

Bayan an yi zaɓen shugaban ƙasa ranar Asabar 25 ga watan Fabrairu na shekarar, 2023, an kwashe kwanaki huɗu ana tattara sakamakon zaɓen kuma da asubahin wayuwar garin Laraba, shugaban hukumar zaben INEC ya bayyana Bola Ahmad Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaɓen.<ref>https://punchng.com/topics/2023-elections {{Webarchive|url=https://web.archive.org/web/20230301025455/https://punchng.com/topics/2023-elections/ |date=2023-03-01 }}</ref>

== Manazarta ==

{{reflist}}

{{reflist}}

{{DEFAULTSORT:Abubakar, Atiku}}

[[Category:Ƴan siyasan Najeriya]]

[[Category:Haifaffun 1946]]

[[Category:Mutane daga jihar Adamawa]]