Bambanci tsakanin canje-canjen "Atiku Abubakar" - Wikipedia


Article Images

Content deleted Content added

Layi na 12

==Siyasa==

[[File:Deputy Secretary Alphonso Jackson with Nigeria's Vice President Atiku Abubakar (cropped).jpg|thumb|Atiku bayan zabe]]

Atiku Abubakar yayi rashin nasarar samun zama [[Shugaban ƙasar Najeriya|shugaban ƙasar Najeriya]] a matakai har sau shida. Da farko a [[Zaɓen Shugaban ƙasar Najeriya ta 1993|1993]], [[Zaɓen Shugaban ƙasar Najeriya ta 2007|2007]], [[Zaɓen Shugaban ƙasar Najeriya ta 2011|2011]], [[Zaɓen Shugaban ƙasar Najeriya ta 2015|2015]] da kuma [[Zaɓen Shugaban ƙasar Najeriya ta 2019|2019]]. A shekarar 1993, yayi takara a ƙarƙashin [[Social Democratic Party (Nigeria)|Social Democratic Party]] dan neman zama shugaban ƙasar amma ya sha kaye a wurin [[Moshood Abiola]] da [[Baba Gana Kingibe]]. Ya kasance ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar [[Action Congress of Nigeria|Action Congress]] a [[Zaɓen Shugaban ƙasar Najeriya ta 2007|Zaɓen Shugaban ƙasar Najeriya ta 2007]] amma yayi rashin nasara da zuwa na uku a wurin [[Umaru Yar'Adua]] na jam'iyyar PDP da [[Muhammadu Buhari]] na [[All Nigeria Peoples Party|ANPP]]. Ya nemi zama ɗan takarar shugabancin ƙasar a ƙarƙashin jam'iyyar [[People's Democratic Party (Nigeria)|People's Democratic Party]] lokacin [[Zaɓen Shugaban ƙasar Najeriya ta 2011|Zaɓen Shugaban ƙasar Najeriya ta 2011]] nan ma yayi rashin nasara a hannun shugaba mai ci [[Goodluck Jonathan]].<ref name=":1">{{Cite web|first=Olajumoke|last=Adeosun|date=2019-07-17|title=Atiku Atiku AbAbubakar - Biography and Life of the 11th Vice President of Nigeria|url=https://www.peoplestrustafrica.com/atiku-abubakar-why-nigerians-need-him-now/#.XtCuR-_amGQ|access-date=2020-05-29|website=Entrepreneurs In Nigeria|language=en-GB|archive-date=2021-07-09|archive-url=https://web.archive.org/web/20210709184553/https://www.peoplestrustafrica.com/atiku-abubakar-why-nigerians-need-him-now/#.XtCuR-_amGQ|url-status=dead}}</ref> A shekara ta, 2014, Atiku ya koma jam'iyyar [[All Progressives Congress|APC]] gabanin [[Zaɓen Shugaban ƙasar Najeriya ta 2015|Zaɓen Shugaban ƙasar Najeriya ta 2015]] kuma ya nemi zama ɗan takarar jam'iyyar amma yayi rashin nasara a hannun [[Muhammadu Buhari]]. A shekarar, 2017, ya sake komawa jam'iyyar [[People's Democratic Party (Nigeria)|PDP]] a inda kuma ya zama ɗan takarar jam'iyyar a [[Zaben Shugaban ƙasar Najeriya ta 2019|Zaben Shugaban ƙasar Najeriya ta 2019]], sai dai har wayau ya sake rashin nasara a hannun shugaba mai ci Muhammadu Buhari na jam'iyyar APC.<ref>{{Cite web|url=https://punchng.com/breaking-atiku-wins-pdp-presidential-primary/|title=Atiku emerges PDP presidential candidate|website=[[The Punch]]| date=7 October 2018 |language=en-US|access-date=2019-04-19}}</ref><ref>{{Cite web|date=2021-10-07|title=2023: Where Nigeria's President comes from, not important ― Atiku|url=https://www.vanguardngr.com/2021/10/2023-where-nigerias-president-comes-from-not-important-―-atiku/|access-date=2022-02-22|website=Vanguard News|language=en-US}}</ref>. A shekarar, 2022 Atiku Abubakar ya bayyana sha'awarsa ta fitowa takarar shugaban ƙasa a Jam'iyyar PDP mai adawa inda zai kara da Bola Ahmad Tinubu na APC, da Peter Obi na Jam'iyyar Labour da Rabiu Musa Kwankwaso na Jam'iyyar NNPP da sauran ƴan takara na ƙananan jam'iyyu.