Bambanci tsakanin canje-canjen "Ibrahim Shekarau" - Wikipedia


Article Images

Content deleted Content added

Uthman Affan

(hira | gudummuwa)

2,198 edits

Layi na 8

A halin yanzu Ibrahim Shekarau ya na fuskantar shari'a a gaban kotu bisa zargin haɗa baki da karkatar da kuɗi kimanin miliyan ɗari tara da hamsin (950,000,000) wanda wani ɓangare ne daga kudaden da gwamnati ta ware a shekarar 2014 don yaki da masu tada ƙayar baya amma aka karkatar da su a wancan lokacin don yaƙin neman zaɓen tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan wanda ofishin mai bada shawara akan harkokin tsaro na manzan lokacin, wato Sambo Dasuki ya fitar. Amma sai dai har yanzu ba'a kama shi da laifin ba.

{{Gwamnonin Jihar Kano}}

== Manazarta ==

{{Reflist}}

{{DEFAULTSORT:Shekarau, Ibrahim}}