Beyond Blood (fim)


Contributors to Wikimedia projects

Article Images

Beyond Blood fim ne na wasan kwaikwayo na soyayya na Najeriya na shekarar 2016 wanda Greg Odutayo ya bada Umarni, taurarin shirin sun haɗa da Kehinde Bankole, Joseph Benjamin, Bimbo Manuel, Deyemi Okanlawon, Carol King, Wole Ojo da Shan George.[1] An fara haska shirin ranar 14 ga watan Janairu, 2016 a Legas, kuma an sake shi a ranar 15 ga watan Janairu 2016.[2]

Beyond Blood (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2016
Asalin suna Beyond Blood
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Distribution format (en) Fassara downloadable content (en) Fassara da video on demand (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 136 Dakika
Launi color (en) Fassara
Wuri
Place Najeriya
'yan wasa